3.2.3 Safe to install
SASSAUQAR TARJAMAR MA'ANAR AYOYIN ALQUR'ANI MAI GIRMA CIKIN HARSHEN HAUSA
JIZI'IN NA 30 (HIZIFI BIYAR)
Ini farawa da sunan Allah wanda ya shimfida ni'amarsa ga kowa da kowa a duniya, wanda ya keve bayinsa nagari da ni'imomi a lahira. Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu, da ahalul baitinsa.
Bayan haka. Assalamu alaikum, ya 'yan uwa Musulmi masu girma.
Wannan wani yanki ne na nazari da makamancin fahimtar ma'anar ayoyin Alqur'ani Mai Girma ga masu karatu a harshen Hausa a ko'ina suke. Hakanan, mun dogara ne kan tafsirin Almizan na Allama Xabaxaba'i da kuma darussan tafsir na Ayatullahi Jawadi Amuli wajen daukar ma'anar ayoyin.
An fara wannan aikin ne don ganin an saukaka fahimtar mutane—musamman matasa da yara—da shatar da su da littafin Allah Mai Girma, wato Alqur'ani Mai Tsarki, a lokacin da suka karanta shi. Muna kuma neman shawarwari da tsokaci kan yadda wannan aikin zai inganta don saukaka wa masu karatu fahimtar ayoyin. Saboda haka, kai ma mai karatu wadannan shafukan yanzu, muna rokonka ka bayar da gudummawa wajen inganta wannan aiki ta hanyar karantawa, ka ji yadda ka fahimci abin da ake nufi da isar da sakon ayoyin da ka karanta, ko kuwa idan akwai ayoyi ko saƙonni da ba ka fahimta, ka sanar da mu. Sannan, ka bayyana mana ra'ayinka kan yadda za a inganta wannan aikin—ta hanyar canza kalmomi ko tsarin jimla—musamman ganin cewa yara ƙanana suna karanta wasu surori a cikin Azu biyu, kamar yadda yake a ƙasar Hausa.
Overview
SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. is a Freeware software in the category Education developed by ushibawiyyu initiative.
The latest version of SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. is 3.2.3, released on 05/30/2025. It was initially added to our database on 05/30/2025.
SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. runs on the following operating systems: Android.
SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. has not been rated by our users yet.
Latest Reviews
ROG PUGIO II
Precision and Comfort Redefined: ROG PUGIO II Review |
|
![]() |
NetBalancer
Optimize Your Network Traffic with NetBalancer |
![]() |
Artweaver Free
Unleash Your Creativity with Artweaver Free |
![]() |
Artweaver Plus
Unleash Your Creativity with Artweaver Plus |
![]() |
3DMark
Push Your PC to Its Limits with 3DMark Benchmarking Software |
![]() |
SketchUp Viewer
Transform Your Designs with SketchUp Viewer |
![]() |
UpdateStar Premium Edition
Keeping Your Software Updated Has Never Been Easier with UpdateStar Premium Edition! |
![]() |
Microsoft Visual C++ 2015 Redistributable Package
Boost your system performance with Microsoft Visual C++ 2015 Redistributable Package! |
![]() |
Microsoft Edge
A New Standard in Web Browsing |
![]() |
Google Chrome
Fast and Versatile Web Browser |
![]() |
Microsoft Visual C++ 2010 Redistributable
Essential Component for Running Visual C++ Applications |
![]() |
Microsoft Update Health Tools
Microsoft Update Health Tools: Ensure Your System is Always Up-to-Date! |